![]() Washegari D’uk y’an gidan sun kasa daurewa,hakan yasa Mamy tasa Nabila zagawa duba lafiyar Haliman, dan har yamma basu jiyota ba sai shewar su Zeenat da kawayenta a tsakar gida. Hirar su dai irin hiran nan ce ta yaran zamani.
0 Comments
Leave a Reply. |
AuthorWrite something about yourself. No need to be fancy, just an overview. ArchivesCategories |